Saturday, 8 December 2018

Kalli makarantar Firamare hawa 2 da gwamnatin Kaduna ta gina

Wannan wata makarantar firamare ce bene me hawa 2 dake unguwar Badarawa, Kaduna wadda gwamnatin jihar ta kammala gininta kwanannan.No comments:

Post a Comment