Friday, 7 December 2018

Kalli raken da ake sayarwa Dubu 5

Wannan wani bawan Allah ne ya saka hoton rake a cikin kwano me daukar hankali, ya ce naira dubu 5 ne yake.


Abin ya dauki hankulan mutane inda akai ta mayar da martani.
Karanta abinda wasu suka ce akai.
No comments:

Post a Comment