Saturday, 1 December 2018

Kalli sabuwar motar Ahmad Shanawa

Tauraron mawaki, Ahmad Shanawa ya saka hoton wannan sabuwar motar tashi a dandalinshi na sada zumunta inda masoya da abokan arziki suka ta ya shi murna.Muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare.

No comments:

Post a Comment