Monday, 24 December 2018

Kalli Sanata Wammako na watsawa mutane kudi daga saman bene

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamako kenan a wadannan hotunan da yake watsawa magoya bayanshi kudi daga saman benen gidanshi, wannan abu ya matukar dauki hankulan mutane.An kuma yi ta Allah wadai da wannan abu da tsohon gwamnan yayi musamman a shafukan sada zumunta na zamani.

No comments:

Post a Comment