Saturday, 1 December 2018

Kalli wani hoton Fati Muhammad da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment