Monday, 3 December 2018

Kalli Wani kayataccen zanen Amina Amal

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton da wani masoyinta ya zana ta, zanen yayi kama da ita sosai kuma ta nuna sha'awarta akai.

No comments:

Post a Comment