Sunday, 2 December 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadanna hotunan nata da ta haskaka tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment