Monday, 3 December 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take tare da 'yan uwanta sun haskaka sosai sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment