Saturday, 15 December 2018

Kalli wasu zafafan hotunan Hafsat Idris

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tubarkallah, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment