Sunday, 23 December 2018

Kalli 'yan biyu masu shekaru 70

Wannan hoton wasu 'yan biyu ne tsaffi da suke da shekaru 70, 70, hoton ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment