Sunday, 23 December 2018

Kalli yanda Maryam Yahaya ta sha kyau a wadannan hotunan

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment