Sunday, 16 December 2018

Kalli yanda Nazir Ahmad ke shirin nadin sarautar da Sarkin Kano zaimai

A ranar 27 ga watan Disambarnan da muke ciki ne idan Allah ya yarda me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II zai nada tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin wakarshi.Wadannan hotunan sun nuna yanda Nazir ke ta shirin wannan muhimmiyar rana.

Muna kara tayashi murna da fatan Allah yasa a yi lafiya.


No comments:

Post a Comment