Tuesday, 25 December 2018

Kalli yanda Ronaldo da iyalinshi suka wa masoyasu gaisuwar kirsimeti

Tauraron dan kwallon kasar Portugal me bugawa kungiyar Juventus wasa, Cristiano Ronaldo kenan a wannan hoton inda yake tare da budurwarshi da 'ya'yansu suna wa masoyansu gaisuwar bikin kirsimeti.

No comments:

Post a Comment