Tuesday, 4 December 2018

Kalli yanda wannan matashin yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Wannan wani matashine da yayi amfani da Biredi maimakon Kek da aka saba amfani dashi wajan murnar zagayowwar ranar haihuwarshi, abin ya dauki hankula, muna Tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment