Tuesday, 25 December 2018

Kalli yanda wasu dalibai kewa Mo Salah addu'ar samun sa'a

Tauraron dan kwallon kasar Egypt, me bugawa Liverpool wasa, Mohamed Salah kenan a wannan hoton inda wasu dalibai suka dora hannayensu akanshi, ya bayyana cewa addu'ar samun sa'a ce suke mai.No comments:

Post a Comment