Dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubkar kenan a lokacin da yake sauka daga jirgi a jihar Sakkwato inda ya kaddamar da yakin nemam zabenshi a yau.
Atikun ya samu rakiyar jiga-jigan jam'iyyar da suka hada da Bukola Saraki da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Sule Lamido da sauransu.
No comments:
Post a Comment