Sunday, 2 December 2018

Kalli yanda wasu masoyan mawaki Nura M. Inuwa suka nuna mai soyayya

Wadannan hotunan wasu masoyan shahararren mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ne da suka fito daga yankin Panshekara na birnin Kano suka nuna mai soyayya, abin gwanin birgewa.No comments:

Post a Comment