Monday, 24 December 2018

Kalli yanda wata ta nunawa Osinbajo soyayya

Wannan hoton wata baiwar Allah ce da ta nuna farin cikin ta da ganin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, hoton ya kayatar.

No comments:

Post a Comment