Friday, 7 December 2018

Kalli zanen barkwanci akan maganar da uwargidan shugaba Buhari ta yi

Wannan wani hoton barkwancine da aka yi akan maganar da uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta yi na cewa akwai wasu mutane biyu dake hana shugaban aiki yanda ya kamata, zanen ya dauki hankula.


An rubuta a zanen cewa, wai wa ya sake ta daga dakin kurya?

No comments:

Post a Comment