Thursday, 6 December 2018

Kalli zanen barkwanci akan yanda Atiku ke gayyatar Buhari muhawara

Wannan hoton barkwanci kenan dake nuna yanda dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar ke gayyatar shugaban kasa, Muhammadu Buhari zuwa muhawarane.

No comments:

Post a Comment