Monday, 3 December 2018

Karanta abinda Nazir Ahmad Sarkin waka yace bayan da aka nadashi sarautar Sarkin Wakan Kano

A jiyane fadar me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II ta sanar da nadin sarautar tauraron mawakinnan, Nazir Ahmad Sarkin Waka a matsayin sarkin Wakar Sarkin Kano. Bayan bayyanar wannan sanarwa Nazir yawa Sarki Sanusi godiya.Nazir ya bayyana ta dandalinshi na sada zumunta cewa, Godiya ta musamman ga me martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi na II Allah ya kara wa Sarki Lafiya da nisan kwana amin.

Muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment