Saturday, 1 December 2018

Karanta abinda wani yace akan siraran mata

Wani bawan Allah yayi magana akan mata sirara inda yace, Wallahi wasu siraran matan ko? Tsabar rama kashin wuyansu tsaf sabulun wanka zai makale ka nemesa ka rasa.No comments:

Post a Comment