Monday, 10 December 2018

Karanta amsar da Hadiza Gabon ta baiwa wani da yace zai sayeta

Tauraruwar fina-fina Hausa, Hadiza Gabon ta saka wasu kaya da ta yi tallarsu a shafinta na sada zumunta, wani cikin raha ya tambayi cewa, harda wadda ta saka rigan?Hadiza ta bashi amsar, Hmmm a'a mai kantin dai in kana so ka sayeshi sai na hadaku.

No comments:

Post a Comment