Tuesday, 25 December 2018

Karin hotunan Ali Nuhu da Adam A. Zango suna aiki tare

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu tare da Adam A. Zango kenan yayin wani shirin fim da suke yi tare me suna Zuma da Madaci, an jima dai ba'aga jaruman a guri daya ba.
No comments:

Post a Comment