Thursday, 6 December 2018

Kasar Saudiyya ta baiwa 'yan gudun hijira a Borno tallafi

Wadannan hotunan ne dake nuna lokacin da aka kaddamar da bayar da gudummuwar kayan saukaka rayuwa da gwamnatin kasar Saudiyya ke baiwa 'yan gudun hijira kenan a jihar Borno.

No comments:

Post a Comment