Wednesday, 5 December 2018

Katyaccen hoton Taurarin fina-finan Hausa a gurin taron PDP

Taurarin fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa, Fati Muhammad, Zaharadeen Sani, Fati K.K da mawakiya, Maryam A. Baba kenan a wannan hoton da suka dauka a gurin wani taron jam'iyyar PDP.


Sun haskaka, Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment