Tuesday, 4 December 2018

Kayatattun hotunan taurarin fina-finan Hausa a lokacin wani taro

Taurarin fina-finan Hausa, Fati Muhammad, Nafisa Abdullahi, Zaharadeen Sani, Owner, Fati K. K da Baballe Hayatu kenan a wadannan kayatattun hotunan da suka dauka tare a wajan wani taro da suka halarta, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment