Saturday, 1 December 2018

Ko a cikin Aljanu Masoya Buhari sun fi yawa>>General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB na daya daga cikin jaruman dake goyon bayan shugaban kasa, Muhammadu Buhari wanda har ya buga riguna da huluna na yakin neman zaben Buharin karkashin wata kungiya me suna VOBA daya bude yana sayarwa.Wani ya ce mai, zaben Buhari kam aikin addinine? Kaje ka zaba abun da kake so dan Allah haba! Mutum dai bai isa yace shi barai zaba Buhari bah sam.

Bello ya mayar mishi da amsar cewa, waya hana wani ra'ayinsa? Ba Atiku ba, idan kaga dama ka zabi aljani ma, ko a cikin aljannun masoya Buhari sun fi yawa.

No comments:

Post a Comment