Wednesday, 26 December 2018

Ku rika girmama sunana ina da jinin Sarauta>>Classiq

Tauraron mawakin Gambara, Classiq kenan a wannan hoton inda yake sanye da malunmalun da rawani, ya bayyana cewa yana da jinin sarauta.Ya kara da cewa dan haka a rika girmama sunanshi. A karshe ya yiwa masoyanshi gaisuwa.

No comments:

Post a Comment