Saturday, 1 December 2018

Kungiyar kwallon mata ta Najeriya ta ci kofin nahiyar Afrika

Kungiyar kwallon mata ta Najeriya, Super Falcons sun lashe kofin gasar kwallon kafar mata ta Nahiyar Afrika bayan da suka lallasa kasar Afrika ta kudu da ci 4-3 a bugun daga kai sai me tsaron gida.No comments:

Post a Comment