Tuesday, 25 December 2018

Makarancin Qur'ani, Mishary Al Afasy na kwance asibiti ba lafiya, yana bukatar addu'a

Shehin makarancin Qur'ani, Mishary Al Afasy wanda ke tsuma jama'a da dama da kira'arshi me dadi na kwance a gadon asibi ba lafiya, yana bukatar addu'ar jama'a, muna fatan Allah ya bashi lafiya, yasa kaffarane.No comments:

Post a Comment