Sunday, 16 December 2018

MALAMAN ADDINI NA BA WA BARAYIN GWAMNATI KARIYA>>Hamid Ali

Shugaban Kwastam na kasa Hamid Ali ya zargi Malaman addini ciki har da Limamai wajen ba wa barayin gwamnati kariya ta hanyar kin nesanta su daga cikin mabiyan su. 


Jaridar Daily Trust ta ruwaito Hamid Ali yayi wannan furuci ne a yayin taron karawa juna sani da Limaman Abuja suka shirya yau Asabar.
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment