Tuesday, 25 December 2018

Malamina a Isilamiya dake min bulala, yanzu yaga na girma wai yana sona, shin in rama?

Wata 'yar budurwa ta bayar da labarin malaminta da yake mata bulala a Islamiya, wai yanzu yaga ta girma shine ya ya lallabo dan Allah yana sonta.


Ta yi tambayar wai shin itama ta daki zuciyarshine?

No comments:

Post a Comment