Wednesday, 26 December 2018

Matsalar Talauci da rashin aikin yi da gwamnatin Buhari ta haddasa ya taimaka wajen karuwar mace-macen da ake fama dashi a kasarnan>>Titi Abubakar

Hajiya Titi wadda Uwargida ce ga Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, wato Atiku Abubakar, ta kara da cewa zaben mijin nata a matsayin shugaban kasa a 2019 zai taimaka wajen farfado da tattalin arzikin kasar nan.


Rariya.

No comments:

Post a Comment