Wednesday, 26 December 2018

Me yasa in za'a yi waka a fim din Hausa sai kaga maza goma mace daya?>>Wani ya tambayi Ali Nuhu

Wani bawan Allah ya tambayi tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu cewa, wai yana cikin tsarin Kannywood ne idan za'a yi waka sai kaga maza goma mace daya?.


Ali Nuhun dai ya bayyana cewa, tambayar ta dauki hankalinshi.

No comments:

Post a Comment