Tuesday, 25 December 2018

Messi da iyalanshi sun wa masoyansu gaisuwar Kirsimeti

Tauraron dan kwallaon kafar kasar Argentina me bugawa, Barcelona wasa, Lionel Messi kenan a wannan hoton da ya dauka shi da iyalinshi suke wa masoyansu gaisuwar kirsimeti.

No comments:

Post a Comment