Tuesday, 4 December 2018

Momo tare da gwamna Yari na jihar Zamfara

Tauraron fina-finan Hausa, Aminu Shariff, Momo kenan tare da gwamnan jihar Zamfara, Abdul'aziz Yari a wannan hoton da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment