Monday, 24 December 2018

Momo ya dauki hoto tare da Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello

Tauraron fina-finan Hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a tashar Arewa24, Aminu Shariff Momo kenan a wannan hoton tare da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment