Thursday, 6 December 2018

Ni ba dan siyasa bane>>Adam A. Zango

 Tauraron fina-finan Hausa kuma Mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa, shi ba dan siyasa bane, da alama maganar da wani yake amma be bayyana sunan kowanene ba, yadai ce duk wanda ya tsargu to dashi yake.Adamun ya bayyana cewa, Ni ba dan siyasa bane kuma ba mawakin siyasa bane saidai ina baiwa duk wanda nake so gudun mawa ta hanyar sana'ata.

Ya karkare da cewa, bana cin tuwo da 'yan wawa, duk wanda ya tsargu da shi nake.

No comments:

Post a Comment