Saturday, 22 December 2018

NURA HUSSAIN YA TURA MAHAIFINSA NEMAN GAFARAR DR. GUMI

Dan film din Hausa Nura Hussaini da yayi bidiyo ya zagi Dr. Ahmad Gumi don Kare Baba Buhari ya turo mahaifinsa tare da aminin mahaifinsa, Alhaji Tasi'u Masallacin Sultan Bello Kaduna, domin su ba Sheikh Dr. Ahmad Gumi hakuri kuma su nemar masa gafara.


Nura dai yace shedan ne ya ja shi. Malam kuma yace ya yafe masa.

Allah Ya yafe mana baki daya.
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment