Monday, 24 December 2018

Osinbajo ya kaiwa sarkin Hausawan Agege ziyara

Mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo kenan a wadannan hotunan lokacin da ya kaiwa sarkin Hausawan Agege, Musa Dogon Kadai ziyara a jihar Legas.


No comments:

Post a Comment