Sunday, 23 December 2018

PDP Za Ta Maka Buhari Kotu Kan Tsawaita Wa'adin Shugaban 'Yan Sanda

Jam'iyyar PDP ta yi barazanar maka Shugaba Muhammad Buhari kotu idan har ya tsawaita wa'adin Shugaban Rundunar 'Yan Sanda ta kasa, Ibrahim Idiris wanda zai yi ritaya a wata mai zuwa.


PDP ta nuna cewa babu inda dokar kasa ta nuna cewa Shugaban kasa na iya tsawaita wa'adin Shugaban 'yan Sanda har na wata shida inda ta nuna cewa duk wanda ya yi ritaya bai iya rike mukamin Sufeto Janar na 'yan Sanda.
Rariya.

No comments:

Post a Comment