Wednesday, 26 December 2018

Rahama Sadau, Fati Washa, Umar M. Sharif da Abdullahi Shehu a gurin yaki da shan miyagun kwayoyi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Shehu Abdullahi kenan a wadannan hotunan tare da taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau, Fati Washa da Umar M. Sharif a gurin taron yaki da shan miyagun kwayoyi a jihar Sakkwato.No comments:

Post a Comment