Friday, 7 December 2018

Rahama Sadau na murnar cika shekaru 25

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta cika shekaru 25 da haihuwa, jarumar ta fara sakin wadannan kayatattun hotunan nata dan yin murnar wannan rana, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment