Saturday, 22 December 2018

Rahama Sadau ta dade bata dauki hotuna masu kyan wadannan ba

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta dade bata saki irin su ba.Masoyan rahamar sun ta yabawa da irin yanda ta yi kyau a hotunan.


No comments:

Post a Comment