Sunday, 2 December 2018

Rahama Sadau ta yi murnar samun mabiya miliyan 1 a Instagram

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta yi murnar samun mabiya miliyan 1 a shafinta na dandalin Instagram, ta godewa mabiyan nata inda ta saka wadannan hotunan dan nuna murna.No comments:

Post a Comment