Sunday, 2 December 2018

Rake yayi nasara akan Agwaluma a kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar

Wata baiwar Allah ta gudanar da kuri'ar jin ra'ayin jama'a akan Agwaluma da Rake inda ta tambayi cewa wannene yafi karbuwa da shahara wajan mutane?.


A karshe dai Rake ne yayi nasa da kuri'a me tazara.

No comments:

Post a Comment