Saturday, 22 December 2018

Rashida Lobbo ta yi kyau a wadannan hotunan

Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tubarkallah, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment