Saturday, 1 December 2018

Sadik Sani Sadik ya saka hoton kyakkyawar diyarshi

Kyakkyawan hoton diyar tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan da ya saka a dandalinashi na sada zumunta, muna fatan Allah ya rayata rayuwa me Albarka.

No comments:

Post a Comment