Tuesday, 25 December 2018

Saka rigar da ba kafada haramunne ga mace

Wata baiwar Allah ta yi wa 'yan uwanta mata fadakarwa akan saka irin rigarnan marar kafada, tace, 'yar uwa ki lura, kafadarki ma al'aurace.


Inda ta kara da cewa saka kayan da ba kafada haramunne.

No comments:

Post a Comment